L. Fir 11:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda kuwa ya ci mushen sai ya wanke tufafinsa, ya ƙazantu har zuwa maraice. Haka kuma shi wanda ya ɗauki mushen zai wanke tufafinsa ya kuma ƙazantu har zuwa maraice.

L. Fir 11

L. Fir 11:37-44