L. Fir 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada kai da 'ya'yanka maza ku sha ruwan inabi, ko abin sha mai ƙarfi sa'ad da za ku shiga alfarwa ta sujada don kada ku mutu. Wannan doka ce a dukan zamananku.

L. Fir 10

L. Fir 10:3-17