L. Fir 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kuwa ku fita daga cikin alfarwa ta sujada don kada ku mutu, gama an shafa muku man keɓewa na Ubangiji.” Sai suka yi yadda Musa ya faɗa.

L. Fir 10

L. Fir 10:5-9