L. Fir 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kirawo Mishayel da Elzafan 'ya'ya maza na Uzziyel, kawun Haruna, ya ce musu, “Ku zo nan, ku ɗauki gawawwakin 'yan'uwanku daga gaban wuri mai tsarki zuwa bayan zango.”

L. Fir 10

L. Fir 10:1-8