L. Fir 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ba a shigar da jinin can cikin Wuri Mai Tsarki ba. Ga shi kuwa, ya kamata ku ci kamar yadda na umarta amma ba ku yi ba.”

L. Fir 10

L. Fir 10:17-20