L. Fir 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai yanka shi a arewacin bagaden a gaban Ubangiji. 'Ya'yan Haruna, firistoci, za su yayyafa jinin a kewaye da bagaden.

L. Fir 1

L. Fir 1:7-14