Kol 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka karanta wasiƙar nan a gabanku, ku sa a karanta ta kuma a gaban ikilisiyar da take a Lawudikiya, ku kuma ku karanta tasu, wato ta Lawudikiyawa.

Kol 4

Kol 4:7-18