Kol 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kome kuke yi, a game da magana ko aikatawa, ku yi duka da sunan Ubangiji Yesu, kuna gode wa Allah Uba ta wurinsa.

Kol 3

Kol 3:9-25