Kol 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, sai ku ɗauki halin tausayi, da kirki, da tawali'u, da salihanci, da haƙuri, idan ku zaɓaɓɓu ne na Allah, tsarkaka, ƙaunatattu,

Kol 3

Kol 3:7-19