Kol 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kuna kafaffu, kuna ginuwa a cikinsa, kuna tsayawa da bangaskiya gaba gaba, daidai yadda aka koya muku, kuna gode wa Allah a koyaushe.

Kol 2

Kol 2:6-16