Kol 2:21-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. kamar su, “Kada ka kama, kada ka ɗanɗana, kada ka taɓa”?

22. (Wato, ana nufin abubuwan da, in an ci su sukan ruɓa duka).

23. Irin waɗannan dokoki kam, lalle suna da'awar hikima ta wajen yin ibadar da aka ƙago, ta wurin yin tawali'un ƙarya da kuma wahalar da jiki, amma ko ɗaya ba su da wata daraja ga sarrafar halin mutuntaka.

Kol 2