Kol 1:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a yanzu ina farin ciki saboda wuyar da nake sha dominku, a jikina kuma ina cikasa abin da ya saura ga wahalar Almasihu, da aka aza mini saboda jikinsa, wato Ikilisiya,

Kol 1

Kol 1:21-29