Kol 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a yanzu ya sulhunta ku ta hanyar jikinsa na mutuntaka, wato, ta wurin mutuwarsa, domin ya miƙa ku tsarkakakku, marasa aibu, marasa abin zargi kuma a gabansa.

Kol 1

Kol 1:13-29