Kol 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin ku yi zaman da ya cancanci bautar Ubangiji, kuna faranta masa ta kowane fanni, kuna ba da amfani a kowane aiki nagari, kuna ƙaruwa da sanin Allah.

Kol 1

Kol 1:2-12