K. Mag 8:24-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Ni aka fara yi kafin tekuna,A sa'ad da ba maɓuɓɓugan ruwa.

25. Ni aka fara yi kafin a yi duwatsu,Kafin a kafa tuddai a wurarensu,

26. Kafin Allah ya halicci duniya da filayenta,Ko ɗan ɓarɓashin ƙasa.

27. A can nake sa'ad da ya shata sararin sama,Da sa'ad da ya shimfiɗa al'arshi a hayin tekuna,

K. Mag 8