K. Mag 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hanyar mugaye kuwa duhu ne baƙi ƙirin, kamar duhun dare. Sukan fāɗi, amma ba su san abin da ya sa suka yi tuntuɓe ba.

K. Mag 4

K. Mag 4:11-22