K. Mag 30:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai abu uku, i, har huɗu ma da suke da kwarjini da taƙama a tafiyarsu, watoZaki wanda ya fi dukan dabbobi ƙarfi, ba ya ratse wa kowa daga cikinsu,bunsuru da zakara mai taƙama,sarkin da yake tafiya gaban jama'arsa.

K. Mag 30

K. Mag 30:18-19-32