K. Mag 3:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Hikimarsa ta sa ruwan koguna ya yi gudu,Gizagizai kuwa su zubo da ruwa bisa duniya.

21. Ɗana ka riƙe hikimarka da basirarka. Ko kusa kada ka bari su rabu da kai.

22. Za su tanada maka rai, rai mai daɗi da farin ciki.

K. Mag 3