K. Mag 28:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kana tara dukiya ta wurin ba da bashi da ruwa kana kuma ƙwarar jama'a, dukiyarka za ta koma ga wanda yake yi wa talakawa alheri.

K. Mag 28

K. Mag 28:1-18