K. Mag 28:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'umma za ta ƙarfafa ta jure idan shugabanninta masu basira ne, masu hankali. Amma idan ƙasar mai aikata zunubi ce za ta sami shugabanni da yawa.

K. Mag 28

K. Mag 28:1-11