K. Mag 26:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Wawan da yake maimaita aikin wautarsa yana kama da kare mai yin amai ya koma ya tanɗe.

12. Gwamma riƙaƙƙen wawa da mutum mai ganin kansa mai hikima ne.

13. Don me malalaci yakan kasa fita daga gida? Zaki yake tsoro?

K. Mag 26