K. Mag 24:30-33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Na ratsa ta gonakin inabin wani malalaci, dakiki,

31. suna cike da ƙayayuwa, ciyayi sun sha kansu, katangar dutse da take kewaye da su ta faɗi.

32. Da na dubi wannan, na yi tunani a kansa, ya zamar mini ishara.

33. “Yi ta ruruminka, ci gaba da barcinka, rungume hannuwanka don ka shaƙata.”

K. Mag 24