K. Mag 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai yiwuwa ne ka ce kai ba ruwanka, amma Allah ya sani, yana kuwa auna manufofinka. Yana lura da kai, ya kuwa sani. Yakan sāka wa mutane a kan abin da suke aikatawa.

K. Mag 24

K. Mag 24:6-18