K. Mag 23:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama bugaggu da ruwan inabi da masu zarin ci za su zama matalauta. Idan iyakar abin da kake yi daga ci sai barci ne, nan da nan za ka ga kana saye da tsummoki.

K. Mag 23

K. Mag 23:13-29