K. Mag 22:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan attajirai kake yi wa kyauta, kana kuma zaluntar matalauta don ka arzuta, kai kanka za ka talauce.

K. Mag 22

K. Mag 22:13-25