K. Mag 21:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Hikima, da haziƙanci, da basira, ba kome suke ba gāba da Ubangiji.

31. Kana iya shirya dawakai don zuwa yaƙi, amma nasara ta Ubangiji ce.

K. Mag 21