K. Mag 20:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Sarki zai zauna dafa'an cikin mulkinsa muddin yana mulki da aminci, da adalci, da daidaita.

29. Ƙarfin samari abin darajantawa ne, furfurar tsofaffi abar girmamawa ce.

30. Wani lokaci sai mun sha wuya muke sāke hanyoyinmu.

K. Mag 20