K. Mag 2:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Za ka zama mai hikima, iliminka zai faranta maka rai.

11. Tsinkayarka da fahiminka za su tsare ka.

12. Za su hana ka aikata mugayen ayyuka, za su nisantar da kai daga mutane masu ta da hargitsi da irin maganganunsu,

K. Mag 2