K. Mag 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ɗana, ka koyi abin da nake koya maka, sam kada ka manta da abin da na faɗa maka ka yi.

2. Ka kasa kunne ga abin da yake na hikima, ka yi ƙoƙari ka fahimce shi.

K. Mag 2