K. Mag 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin manyan mutane, kowa na so a ce shi abokin mutumin nan ne, mai yawan alheri.

K. Mag 19

K. Mag 19:2-13