K. Mag 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum na iya cin gādon gida da kuɗi daga wurin iyayensa, amma Ubangiji ne kaɗai yake ba shi mace mai hankali.

K. Mag 19

K. Mag 19:6-19