K. Mag 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kana so mutane su so ka, ka riƙa yafe musu sa'ad da suka yi maka laifi. Mita takan raba abuta.

K. Mag 17

K. Mag 17:5-13