K. Mag 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya yi wa matalauci ba'a, Mahaliccinsa yake yi wa zargi. Idan kana murna da hasarar wani, za a hukunta ka.

K. Mag 17

K. Mag 17:1-10