K. Mag 17:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda yake son zunubi, yana son wahala ke nan, wanda kuma yake yin fāriya a dukan lokaci yana neman tashin hankali ke nan.

K. Mag 17

K. Mag 17:11-21