K. Mag 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana murna sa'ad da adalai suke yin addu'a, amma yana ƙin hadayun da mugaye suke miƙa masa.

K. Mag 15

K. Mag 15:3-16