K. Mag 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai ƙoƙarin cin ƙazamar riba yana jefa iyalinsa a wahala ke nan. Kada ka karɓi hanci, za ka yi tsawon rai.

K. Mag 15

K. Mag 15:17-33