K. Mag 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gara cin mabunƙusa tare da waɗanda kake ƙauna, da ka ci abinci mai romo a inda ƙiyayya take.

K. Mag 15

K. Mag 15:16-22