K. Mag 15:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai girmankai ba ya so a tsauta masa. Faufau ba zai nemi shawara a wurin masu hikima ba.

K. Mag 15

K. Mag 15:6-20