K. Mag 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu mutane sukan kashe kuɗinsu hannu sake, duk da haka arzikinsu sai ƙaruwa yake yi. Waɗansu kuwa saboda yawan tsumulmularsu sukan talauce.

K. Mag 11

K. Mag 11:18-31