K. Mag 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da ya yi niyyar aikata abin da yake daidai zai rayu, amma mutumin da ya dukufa ga aikata mugunta zai mutu.

K. Mag 11

K. Mag 11:11-27