Josh 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa ku la'anannu ne, a cikinku ba za a rasa bayin da za su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin masujadar Allahnmu ba.”

Josh 9

Josh 9:19-26