Josh 9:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ƙara da cewa, “A bar su da rai domin su zama masu sarar mana itace, da masu ɗebo mana ruwa.”

Josh 9

Josh 9:18-25