Josh 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isra'ilawa suka kama hanyarsu a rana ta uku suka isa biranen mutanen, wato Gibeyon, da Kefira, da Biyerot, da Kiriyat-yeyarim.

Josh 9

Josh 9:16-25