Josh 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan salkunan ruwan inabi kuma da muka cika sababbi ne, amma ga shi, sun kyakkece, waɗannan tufafinmu kuma da takalmanmu sun tsufa saboda tsawon hanya!”

Josh 9

Josh 9:8-19