Josh 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da dukan abin da ya yi wa sarakunan nan biyu na Amoriyawa waɗanda suke a hayin Urdun, wato Sihon, Sarkin Heshbon, da Og, Sarkin Bashan, wanda yake a Ashtarot.

Josh 9

Josh 9:7-18