Josh 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka yi wa Ai da sarkinta kamar yadda ka yi wa Yariko da sarkinta, sai dai ganima da dabbobinta ne za ku washe domin kanku. Ku yi kwanto a bayan birnin.”

Josh 8

Josh 8:1-12