Josh 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'yan kwanto suka tashi da sauri daga maɓoyansu, suka shiga birnin, suka ci shi, suka yi sauri, suka cuna wa birnin wuta.

Josh 8

Josh 8:13-20