Josh 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanensu suka kafa sansaninsu arewa da birnin, sansani na 'yan kwanto kuwa yana yamma da birnin, amma Joshuwa ya kwana a kwarin.

Josh 8

Josh 8:4-23