Josh 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya yayyage tufafinsa, ya faɗi rubda ciki a gaban akwatin Ubangiji har yamma. Shi da dattawan Isra'ila, suka zuba ƙura a bisa kansu.

Josh 7

Josh 7:1-9