Josh 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutum wajen dubu uku daga cikin jama'a suka tafi, amma mutanen Ai suka kore su.

Josh 7

Josh 7:1-13